Uncategorized

Ka Cancanyi Yabo Hon Aminu Goro!!!

KA CANCANCI YABO….. HON GORO

Dan majalisar tarayya daga jihar kano Hon Aminu Goro, ya bayyana goyon bayansa ga matasan arewa, a yinkurin da suke na korar inyamurai daga yankin arewa…..

Hon Goro ya bayyana cewa inhar Gwamnonin yankin Inyamurai basuga laifin yan kabilarsu da suke kiran a raba kasa ba….. to babu hujjar da zata hanashi goyon bayan matasan arewa da kawai su neman a fice daga yankinsu suka yi bawai yinkurin raba kasa suke ba…..

Mu matasan Arewa muna godemaka Honourable Aminu Goro, irinku muke son gani a cikin al,ummar arewa…….

©Rabiu Biyora

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA