Ukraine
-
Labarai
Ɗalibin Nijeriya da ya guje wa yaƙi a Ukraine ya rasu a Sokoto
Uzaifa Halilu Modachi, ɗalibi da ke karatu a Ukraine, ya rasu bayan mako biyu da dawo wa gida Sokoto bayan…
Read More » -
Labarai
Yakamata kasashen Afrika sun fito a dama dasu akan yakin Ukraine kar su yamo yan baruwana
Jakadiyar Amurka a Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce bai kamata ƙasashen Afrika su zama ƴan ba-ruwanmu a yaƙin Ukraine ba.…
Read More » -
Labarai
Nato ta ce ba za ta tura sojoji a yaƙin Ukraine ba
Kamar yadda anka sani fada tsakanin Kasar Ukraine da Rasha inda abun baiyi dadin ba sai yanzu nan munka samu…
Read More » -
Labarai
Sojojin Rasha sun doshi birnin Kyiv, fadar gwamnatin Ukraine
Sojojin Ukraine na ci gaba da ƙarfafa tsaron Kyiv yayin da sojojin Rasha ke ci gaba da ƙoƙarin kutsawa cikin…
Read More » -
Labarai
Sojojin Kasar Rasha Sun Zagaye Birnin Da Daliban Najeriya Ke Ciki A Ukraine
Kusan dalibai yan asalin Najeriya 370 ne suka maƙale a wani birnin ƙasar Ukraniya da Sojojin Rasha suka zagaye. Daliban…
Read More » -
Labarai
Shugaban Ukraine ya amince ya ‘tattauna da Rasha a wani wuri tsakanin Ukraine da Belarus’
Bayan da shugaban kasar Rasha ya cewa sojojin masu kula da makamin kare dangi Nuclear weapons su kwana cikin…
Read More » -
Labarai
Russia kashe mana mutane 137 da kuma raunata 316, in ji Shugaban Ƙasar Ukraine
Shugaban Kasar Ukraine, Volodymyr Zelesnky ya yi koken cewa an hallaka a ƙalla mutane 137, har da fararen hula a…
Read More » -
Labarai
Amurka ta ƙaƙaba wa Russia sabbin takunkumai
Shugaban Amurka, Joe Biden a ranar Alhamis ya sanar da ƙaƙaba wa Russia sabbin takunkumai bayan mamayewar da ta yi…
Read More » -
Labarai
Taƙaitaccen bayani game da Yaƙin Duniya –Rikicin Russia da Ukraine da mu’amalarsu da sauran ƙasashe
1.0 Gabatarwa Duk wani dattijon da bai wuce shekaru 70 ba, to haƙiƙa ba shi labarin abun da ya faru…
Read More » -
Labarai
Ukraine Ta Nemi Kasashen Duniya Su Kai Mata Dauki
Aranar Litinin Shugaban Rasha Vladimir Putin, wanda ya tura dakaru dubu 150 kan iyakar Ukraine, ya rattaba hannun kan wata…
Read More »