Najeriya
- Labarai
Ƴan Nijeriya miliyan 33 za su kamu da yunwa a sabuwar shekara – Rahoto
Rahoton Cadre Harmonisé na watan Oktoba ya yi hasashen cewa akalla mutane miliyan 33.1 a jihohi 26 da Babban Birnin…
Read More » - Labarai
Jihohi 21 a Nijeriya na neman karbo bashin tiriliyan 1.65
Jihohi ashirin da ɗaya na ƙasar nan suna neman bashin na naira tiriliyan 1.65 domin cike gibin kasafin kuɗinsu na…
Read More » - Labarai
An Binciko Attajiri a Gwamnatin Tinubu Mai Shigo da Man Fetur daga Kasar Malta
Abdulkabir Adisa Aliu ya na cikin ‘yan kasuwar da su ke shigo da fetur Najeriya daga kasar Malta a nahiyar…
Read More » - Labarai
Ba za mu iya dawo da talafin man fetur ba – Gwamnatin Najeriya
Ministan yada labarai na Najeriya Mohammed idris malagi yayi karin haske akan maganar da ake yi ta dawo da tallafin…
Read More » - Labarai
Abokina da ya yi min gargadi akan saka hannun jari a Najeriya yanzu yana min dariya -Dangote
Attajirin mai kudi a Afirka, Aliko Dangote, ya ce daya daga cikin abokansa da ya fara zuba jari a kasashen…
Read More » - Labarai
Matsalar Najeriya: Ya kamata a yi wa Tinubu uzuri, Nijeriya ba za ta gyaru a dare daya ba – Sarkin Kano Sanusi
Sabon Sarkin Kano Muhammad Sanusi 2, ya ce akwai bukatar ‘yan Nijeriya su fuskanci gaskiya kada a rude su, domin…
Read More » - Labarai
Najeriya ta karbi rancen da ya kai naira triliyan 11 a cikin watanni 4 Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta karbi rancen kudaden da suka kai naira triliyan 11 ta hanyar gwanjon takardun bankuna da ake kira…
Read More » - Labarai
Gwamnatin Buhari da ta shuɗe bata da Hannu A kalubalen da muke fuskanta A Halin Yanzu – Kashim Shettima
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya jaddada cewa Gwamnati mai ci zata dauki dukkan nauyin kalubalen da ta fuskanta tun…
Read More » - Labarai
Najeriya zata karbi sabon rancen dala Biliyan 2.2 daga Bankin Duniya
Gwamnatin tarayya na shirin karbar kusan dala biliyan 2.2 daga bankin duniya Ministan Kudi, Wale Edun ne ya bayyana hakan…
Read More » - Labarai
Najeriya a damalmalalle ta ke, ta na buƙatar ƙaƙƙarfan garambawul – Ango Abdullahi
Shugaban Ƙungiyar Dattawan Arewa, Ango Abdullahi, ya bayyana cewa tsarin da Najeriya ke a kai yanzu ya hargitse, kuma a…
Read More »