Falasɗinawa
-
Labarai
Maroko ta soma jefa wa jama’ar Gaza kayan agaji ta jirgin sama
Ƙasar Maroko ta shiga sahun wasu ƙasashen duniya domin kai kayan agaji Gaza inda a karon farko ita ma ta…
Read More » -
Labarai
Kishin bil adama :Sojan amerika ya kunna wa kansa wuta akan kisan kiyashi da a ke yi wa falsɗinawa
Akan irin rikici da ake a tsakanin isra’ila da Falasdinawa a gaza wanda ake musu kisan kiyashi wani jami’in tsaro…
Read More » -
Labarai
Yunwa da kishirwa na yi wa Falasdinawa 500,000 barazana
Hare-haren da Isra’ila ta kwashe sama da wata biyu tana kaiwa a Gaza sun yi sanadin mutuwar Falasdinawa fiye da…
Read More » -
Labarai
Sheikh Dahiru Bauchi ya baiwa Falsɗinawa Kyautar Naira Miliyan 100
Sheikh Dahiru Bauchi ya bada wannan gudummawa ne lokacin da aka karanta masa wasikar da babban dan Shehu Ibrahim Nyass…
Read More » -
Labarai
Tauraruwar wasan Tennis ta sadaukar da dukiyar ta ga Falasdinawa
“Yana da matukar wahala ganin yara, jarirai suna mutuwa kowace rana,” in ji Jabeur, tana mai share hawaye yayin da…
Read More » -
Addini
Dr. Zakir Naik ya baiwa Falasɗinawa kyautar kudi miliyan 383M
Fitaccen malamin addinin musulunci Dr zakir Naik wanda ya shigo kasar Nijeriya a jihar Sokoto wajen da’awa kamar yadda ya…
Read More » -
Labarai
Turkiyya za ta ayyana makokin kwana uku a kasarta don alhinin abin da ya faru a Gaza
Majalisar dokokin Turkiyya ta yi Allah wadai da hare-haren Isra’ila a kan asibitoci a wata sanarwar hadin gwiwa, tana mai…
Read More » -
Labarai
Shin kungiyar Hamas dake yakar Isra’ila yan shi’a ne ? – Dr. Muhd sani umar R/lemo
A yan kwana kin nan anji wani malami ya fito yana cewa kungiyar hamas mafi yawansu yan shi’a ne inda…
Read More » -
Labarai
Zauren malamai najeriya yayi Allah wadai da ta’addancin Isra’ila akan Falasɗinawa
Prof. Mansur Ibrahim Sokoto shine ya fitar da wannan sanarwa a shafinsa na sada zumunta na facebook. Zauren Malamai a…
Read More »