Ƴan Bindiga
-
Labarai
Ƴan bindiga sun kai hari a wurma sun ƙona gidadje, asibiti da ofishin yan sanda da sace mutum 12
A Ranar Litinin din da ta gabata, bayan Sallar Magriba, gungun ‘yan bindiga akan babura suka afka cikin garin Wurma,…
Read More » -
Labarai
‘Yan bindiga sun kai mummunan hari kusa da sansanin sojoji a Katsina
Wasu ‘yan ta’adda da har zuwa lokacin hada wannan labari ba a tabbatar da adadinsu ba, sun hallaka wani mutum…
Read More » -
Labarai
Ƴan bindiga sun hallaka jami’an sa kai na ‘Community Watch Corp’ a Katsina
Wasu bayanai da DCL Hausa ta tattara sun ce an kashe jami’an sa kai na ‘Community Watch Corp’da ke aikin…
Read More » -
Labarai
Kastina : Ƴan bindiga sun yi shigar mata sanye da hijabai, sun kai hari a ofishin ƴan sanda
Ƴan bindiga sun yi shigar mata sanye da hijabai, sun kai hari a ofishin ƴan sanda, sun kashe Jami’i ɗaya…
Read More »