Hausa Hip Hop

Lilin Baba –  Akwati featuring Meleri, Wamba, Shadow, Deezee, Official, Shatan, Sojoji, Aliyu and Tynking

Advertisment

Mawakin nan na hausa wato lilin baba mai North East Record  ya fitar da sabuwa wakar mai suna “Akwati”

Lilin baba shima yayi fice wajen wakokin soyaya wanda itama wannan waka wazata kaiki tayi dadi sosai.

Yan kwanakin bayya ne ya fitar da audion wakar wanda har muka kawo muku cewa da kyakywawar yarinya nan ummi rahab zai haska a videon nasa.

Wanda tabbas ashe zatonmu yazo dai dai wakar ta samu haska sabuwa jarumar zaku gani idan kun kalla ga masu bukatar download duk akwai.

Lilin Baba featuring Meleri, Wamba, Shadow, Deezee, Official, Shatan, Sojoji, Aliyu and Tynking – Akwati

 
 
audio Akwati by Lilin Baba -  Akwati featuring Meleri, Wamba, Shadow, Deezee, Official, Shatan, Sojoji, Aliyu and Tynking

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button