Ƴar Tiktok Murja ta bude iPhone 16 sabuwa hul, ta jawo cece kuce
Shaharriyar yar tiktok murja Ibrahim kunya wanda anka fi sani da yagamen1 wadda tayi ƙaurin suna a kafar tiktok itama ta shiga sahu.
Murja kunya itama dai tace baza’a barta a baya ba idan itama ta bude sabjwar iPhone 16 sabuwa hul cikin kwalinta tunda dai harka nan yar yayi ce.
Yagamen1 ta wallafa hotunan a kafar sada zumunta a shafinta na tiktok inda kuma ta jawo cece kuce.
Hausaloaded ta tattaro martanin mutane.
@bbynbby cewa take:
Murja an qoqarta da kyar an samo 16 kai jama’a murja akan 16 ta tafi har wani qasa balaja’u.
@Z🤍e🤍e🤍b🤍a🤍b🤍y ta mai tofa albarkacin bakin ta cewa:
Mu kasance masu kyautata wa junanmu zato murja ina miki fatar alheri dakuma adduar Allah ya shiryeki ya shiryemu baki daya dan duk yanda muke ganin kanmu tabbas mu masu laifi ne.
@Wónkrú shi kuma wannan ga abin da yake cewa:
Farashin tsuliyarki yayi low gskia. Ke Se yau kika hado 16 din kenan