Talauchi ko rashin Imani : Ya Turo ‘yan ta’adda har gida Sun Sace Mahaifiyar Shi domin karɓar kuɗin fansa (bidiyo)
Ya Turo ‘yan ta’adda har gida Sun Sace Mahaifiyar Shi domin karɓar kuɗin fansa, Shi ɗin ɗan ƙaramar hukumar Kankia Ne ta jihar Katsina,
Jibril falalu wanda yanzu haka ya shiga hannun jami’an tsaron wanda majiyarmu ta samu video da yake magana da bakinsa daga Bakatsine da ta wallafa a shafinsa na X, akan zan tawar da Ankayi da jibril falalu da yayi wannan aika aika.
Jibril falalu yace tsotsayina yana kira ga yan baya da masu aikata wannan laifi da Allah ya shirya su.
Ga bidiyon nan.
This is Jibril Falalu, who connived with bandits to abduct his own mother in Tsa/Magam community, Kankia LGA, Katsina State in order to collect a ransom.
May the Almighty bring an end to this tragedy in our region.@Waspapping_ @KawuGarba @AM_Saleeeem @Belshagy @bilkeesu_saleh… pic.twitter.com/ChMbntgjxy
— Bakatsine (@DanKatsina50) November 15, 2024