Labarai
Hoton Zaman zanƙareriyar budurwa akan cinyar mahaifinta ya jawo cece-kuce
Advertisment
Wata budurwa data zauna akan cinyar mahaifinta ta jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta.
An ga budurwar da shigar banza inda ta zauna akan cinyar mahaifinta tana masa murnar zagayowar ranar haihuwarsa.
Saidai da yawa sun yi Allah wadai da abinda ta aikata inda suka ce bai dace ba.
Mutane suna ganin cewa sugar dady take nufi ba mahaifinta ba.
Amma a cikin sahen martani tace.
“Baba ne duk wani yanayin da nake ciki kuma matarsa ita ce ta dauki wannan hoton”
Happy birthday dad???????? pic.twitter.com/ML3pfEIn0H
— Khanyiii???? (@LeratorMm) October 30, 2024