Dinner : Sheikh Gombe da Alaramma suleiman daga wajen aurin auren Yar Kwankwaso da Ɗan Dahiru Mangal (bidiyo)
A jiya ne anka gudanar da dinner wato cin abincin dare da ake fadi da hausa daga afficent Event center kano a wajen daurin auren babban ɗan dan kasuwa da ke arewacin Najeriya Dahiru mangal katsina da ya auri yar shugaban kungiyar kwankwasiyya Dr.Rabiu Musa kwankwaso.
A wajen wannan bukin na dinner ko ace walimar aure sheikh Kabiru haruna Gombe da alaramma ahmed suleiman Kano sun fito domin nasiha da fadakarwa ga ma’aurata.
Ga bidiyon nan ku gani kuma kunsaurara.
“Shiehk Kabir Gombe Yace Shigar da Aisha Rabiu Kwankwaso tai, ta burgeshi Sosai kuma yakamata Sauran Amare Suyi Koyi da ita.
Malam Yakara dacewa a Rayuwarsa ta “DA’AWA” ba a Taba kiransa Wajen bikin Yayan Manya irin Haka domin Gabatar da Nasiha ga Ango da Amarya ba.
Nidai a Nasihar da yai ne aka Tashi Kaina Wallahi.
Sulaiman Kwankwason Ja’en”