Labarai
Da Ɗumi ɗumi: Kotu Ta Tura Bala Marke Gidan Yari, sai dai ya yi jawabi mai ban mamaki (bidiyo)
Bala Muhammad zai kwana a gidan gyaran hali da tarbiyya
Advertisment
Bala Muhammad zai kwana a gidan gyaran hali da tarbiyya
Cikakken jawabin Bala Muhammad a hanyarsa ta zuwa gidan yari, bayan kotu ta dage sauraron karar da ake masa na bata sunan wata mata da yada hotunan badala.
Tsohon dan kimanin shekaru 73 a duniya, ya gurfana ne a gaban kotun Majistire mai Lamba biyar a cikin garin Bauchi bayan da hotunansa da mata ya fara yawo wannan hakan ya jawo cece kuce a ciki da wajen Najeriya.
Ga bidiyo nan ku saurara