Labarai

Tulumbu da Dangote:Dan Bello ya sake bankaɗo badaƙalar tsanta rayuwar talakan Najeriya



Shahararren dan jaridar Bello Galadanci da anka fi sani da Dan Bello malamin makaranta a kasar china wanda yake bidiyo cikin barkwanci amma kuma yana yada sako da tona asirin barayin gwamnatin Nijeriya.

Dan Bello ya sake bankaɗo wata soyayya da take tsakanin dangote da kuma tulumbu da kamfanin oando.

Dan Bello yadda wadanda masu kuɗi su ke son karasar da talaka zuwa barzahu ta karfin tsiya.

Dan Bello ya nuna irin rashin tausai da Dangote ya nunawa talaka Najeriya a fili inda yake nuna ya kamata a cire tallafin mai duba da wai man fetur a Nijeriya yafi arha fiye da kasar Saudi Arabia, amma ya manta karancin albashi a kasar Saudiyya yakai naira miliyan 1 da dubu dari bakwai na Najeriya.

Ga bidiyon nan ku saurara.









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button