Hausa Musics
MUSIC : Dan musa New prince – Jarumar Ƙasar Hausa


Advertisment
The Famous and young singer Dan musa price Gombe release new brand music song Title “Jarumar ƙasar Hausa”
Wakar Jarumar ƙasar Hausa waka ce wanda tayi trending a kafaffen sada zumunta wanda to yau an fitar da wakar.
Dan musa yayi shahara wajen wakokin soyayya da na siyasa duba da irin yadda suke taka rawa a cikin matasan mawaka.
Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.