Labarai

Labari mai daɗi: Farashin Abinci Ya Fara Yin Sauƙi A Katsina

Advertisment

An fara samun sassafci na farashin kayan Abinci, inda Garin Kwaki ya dawo dubu 48,000, sannan Dawa sabuwa ta dawo dubu 65,000 a wasu kasuwannin jihar Katsina.

Kasuwar garin Mai’adua, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara tsohuwa – 80,000 sabuwa – 60,000_61,000
2- Buhun Dawa fara ‘yar kudu – 88,000
3- Buhun Gero – 63,000 zuwa 64,000
4- Buhun Shinkafa – 155,000 shenshera – 55,000
5- Buhun Gyada Mai bawo – 46,000
6- Buhun Wake – 160,000 sabo – 140,000
7- Buhun Waken suya – 120,000 sabo – 110,000
8- Kwandon Tumatur – 7,000
9- Buhun Tarugu – 40,000 Kore – 27,000
10- Buhun Barkono Danye – 21,000
11- Buhun Alabo – 100,000 Dandutsi – 65,000
12- Buhun Albasa
– 60,000
13 Buhun Dankali – 30,000
14- Buhun Alkama – 130,000
15- Buhun Garin kwaki – 48,000 ja – 49,000

Kasuwar garin ‘Yantumaki a karamar hukumar Danmusa, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 52,000_54,000
2- Buhun Dawa – 84,000
3- Buhun Gero – 64,000
4- Buhun Dauro – 88,000
5- Buhun Gyada – 120,000 Mai bawo – 52,000
6- Buhun Shinkafa tsaba – 160,000 shanshera – 50,000
7- Buhun Wake – 190,000
8- Buhun waken suya – 106,000
9- Buhun Ridi – 108,000
10- Buhun Alkama – 96,000
11- Buhun Albasa – 160,000
12- Buhun Tattasai – 35,000 solo – 17,000
13- Buhun Tarugu – 35,000 solo – 17,000

Kasuwar garin Dandume, ga yadda Farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara fara – 53,000_75,000 ja – 50,000_70,000
2- Buhun Dawa – 91,000
3- Buhun Gero – 70,000 Dauro – 105,000
4- Buhun Shinkafa – 155,000 ta tuwo – 155,000
5- Buhun Gyadar kulli – 160,000 ja – 150,000 Mai bawo – 65,000
6- Buhun Wake – 210,000 ja – 225,000
7- Buhun waken suya – 110,000
8- Buhun Alkama – 130,000
9- Kwandon Tumatur – 7,000 kauda – 170,000
10- Buhun Tattasai Kauda – 200,000
11- Buhun Aya manya – 105,000 kanana – 90,000
12- Buhun Albasa – 50,000
13- Buhun Kubewa – 50,000
14- Buhun Barkono Dan zamfara – 325,000 Dan kuyalo – 200,000
15- Buhun Dabino – 165,000

Kasauwar garin Charanchi, ga yadda Farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara sabuwa – 57,000_60,000
2- Buhun Dawa sabuwa – 65,000
3- Buhun Gero – 64,000 zuwa 74,000
4- Buhun Shinkafa – 150,000_190,000
5- Buhun Gyada – 140,000
6- Buhun wake – 160,000 sabo – 140,000
7- Buhun waken suya – 82,000_90,000
8- Buhun Alabo – 88,000_90,000
9- Buhun Garin kwaki – 50,000
10- Buhun Ridi – 140,000 Tiyar – 2,800

Kasuwar garin Dutsi,ga yadda Farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Dawa ‘yar kudu – 75,000 Mori – 75,000 ta gida – 72,000 farfara – 72,000
2- Buhun Gero tsoho – 70,000 sabo – 48,000 Maiwa – 70,000
3- Buhun Shinkafa –
4- Buhun Wake – 130,000 ja – 120,000 sabo – 110,000
5- Buhun waken suya – 110,000
6- Buhun Gyadar kulli – 140,000 sabuwa – 130,000 kwankwasa – 45,000
7- Buhun Aya kanana – 80,000
8- Buhun Alabo – 65,000
9- Buhun kalwa Mai gari – 60,000 wankakka – 80,000

Daga Aysha Abubakar Danmusa.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button