Kwana biyu da suka wuce, nayi takaitaccen bayani nace lissafina ya kwabe akan abinda yake faruwa tsakanin |$ra’|a, Iran, Lebanon da kuma Falasdinawa
AlhamdulilLah Rijiyar Ilimi Professor Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo ya fahimtar dani da duk wanda lissafinsa ya kwabe ya shiga rudani akan rikicin
Malam ya tabbatar da cewa Hisbu||ah ta Kasar Lebanon kungiya ce ta ta’addanci, wanda ta aikata mafi munin ta’addanci kan Ahlussunnah a Kasar Syria, don haka a yanzu da |$ra’|a ta ka$he Shugabanta da manyan mayakan kungiyar ba abin murna bane, kuma ba abin damuwa bane, azzalumin dan ta’adda ne ya ka$he dan uwansa azzalumi
Malam yayi bayani akan siyasar Kasar Lebanon din gaba daya, da yadda aka karkasa tsarin mulkin kashi uku bayan sulhu, bangaren Shugaban Kasa aka barwa Kiristocin Lebanon, bangaren Prime Minister aka barwa Ahlussunnah na Lebanon wanda sune Majority, sai Hisbu||ah ‘yan shi’ah suka warware wannan yarjejeniya, suka hana komai gudana a Kasar
Jama’a mu sake lura sosai, imba haka ba zamu zama masu taimakon ta’addancin ‘yan shi’ah bamu sani ba, ku je ka saurari bayanan Malam cikin bidiyo
Muna fatan Allah Ya bawa Fa|a$dinawa mafita na alheri, Ya karesu daga sharrin |$ra’|a da |ran