Labarai

Masifa : zatazo Umrah tana so tayi m@d!go da ni – inji wata Ƴar tiktok

Advertisment

Wata yar tiktok antydaimond2 ta fallasa asirin wata da take bibiyarta da tayi madigo da ita, wannan masifa dame tayi kama.

Mace na processing din mace yar uwar ta abin da anka sani da namiji yayi neman mace amma abun ya koma halayen dabbobi ko a cikin dabbobi wannan halaye ta jinsi ya nemi jinsi dan uwansa sai alade da bashi da kishi.

Ita wannan mace yar Tiktok mai suna antydaimond2 ta bayyana irin sakon da tayi mata na har da cewa tayi mata bidiyo taga jikinta, itama tayi bidiyo taga jikinta alamar dai yan madigo ce.

 

Ga bidiyon nan ku kalla kuji da kunuwanku.

@antydaimond2 Replying to @Aisha me nasara ♬ original sound – antydaimond2

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button