Farashin Abinci ya fara sauƙi a kasuwannin Katsina
Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
Yadda Farashin kayan Abinci ya kasance a wasu kasuwannin jihar Katsina
Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 91,000 ja – 91,000 sabuwa – 72,000
2- Buhun Dawa Fara – 83,000 ‘yar kudu – 84,000 Mori – 84,000 ta gida – 83,000
3- Buhun Gero – 81,000 sabo – 67,000
4- Buhun Maiwa – 81,000
5- Buhun Wake manya – 145,000 ja – 130,000 sabo – 125,000
6- Buhun Waken suya – 110,000
7- Buhun Barkono sabo – 120,000
8- Buhun Alabo – 75,000
Kasuwar garin Mashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 88,000
2- Buhun Dawa – 88,000
3- Buhun Gero – 80,000
4- Buhun Gyada tsaba – 121,000
5- Buhun Waken suya – 120,000
6- Buhun Wake – 155,000
7- Buhun Alkama – 100,005
8- Buhun Albasa – 75,000
9- Buhun Aya – 95,000
10- Buhun Alabo – 85,000
11- Buhun Tattasai kauda – 130,000
12- Buhun Barkono – 200,000
13- Buhun sobo – 20,000
Kasuwar garin Ajiwaa karamar hukumar Batagarawa,ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 90,000
2- Buhun Dawa – 80,000
3- Buhun Gero – 88,000
4- Buhun Gyada – 150,000 Mai bawo – 60,000
5- Buhun Wake – 152,000
6- Buhun Waken suya – 88,000
7- Buhun Barkono – 180,000
8- Buhun Tarugu – 95,000_100,000
9- Buhun Albasa – 63,000
10- Buhun Alabo – 74,000
11- Buhun Dussa Fara – 29,500 ja – 23,500
Kasuwar garin Bakori,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara – 84,000 sabuwa – 52,000
2- Buhun Dawa – 88,000
3- Buhun Gero – 90,000 sabo – 80,000 Dauro – 105,000
4- Buhun Gyada – 170,0,000 Mai bawo – 60,000
5- Buhun Shinkafa tsaba – 138,000 shanshera – 55,000
6- Buhun Wake – 160,000 sabo – 135,000
7- Buhun waken suya – 112,000
8- Buhun Alabo – 64,000
9- Buhun Barkono – 180,000
10- Buhun Albasa – 60,000
Kasuwar garin Funtua,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara – 80,000 _ 83,000
2- Buhun Dawa – 80,000 _ 81,000
3- Buhun Gero – 107,000
4- Dauro – 107,000
5- Buhun wake – 200,000 _ 215,000
6- Buhun waken suya – 110,000_115,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.