Labarai
Ƙarshen tika tik : an gano wanda ya saki bidiyon tsir@!cin bidiyon babiana da hafsat baby
A cikin wani faifain bidiyo da munka samu an bayyana cewa wani mutum ne yake amfani da hoton wani mutum fari mai kyau domin nuna shi kyakkyawa ne zaiyi soyayya da su sai su aminta da shi.
Wata mai amfani da kafar sada zumunta ta tiktok da ake kira suddenly itace ta bayyana cewa ashe sune sun jawo fadan inda sunka fara rigima da shi wannan mutumin.
Bayan sun ci mutuncinsa kawai sai ya bayyana cewa su fito su bashi hakuri ko kuwa ya aikata musu abin da sai sunyi nadama.
Ga bidiyon nan ku saurari cikakken bayyani daga yan matan tiktok irin su suddenly, murja Kunya yagamen da sauran su.