Kannywood
Yayi amai ya lashe :Hirar tanimu kawu da hadiza Gabon akan Baba Karkuzu yabar baya da ƙura
A cikin hira da tanimu akawu da ankayi da shi a cikin shirin Gabon talk show room anyi masa tambaya ana baba karkuzu ganin duk yan jiha daya ne.
Tanimu akawu yayi amfani da kalamai sosai wajen nuna cewa mutum ne da baiyi darajar yaya nagari ba, amsar da ya bayar ta tayar da kura a cikin faifain bidiyo ya fadi haka a cikin hirar.
Ga bidiyon nan.
Bayan ganin gama fira da shi kuma ya nuna cewa tabbas abubuwan da ya furta akan baba karkuzu ba haka bane, yana baiwa ya’yansa da shi hakuri.
Ga bidiyo nan ku saurara.
[/video]