Kannywood
Yanzu Yanzu : Wani ya baiwa Jaruma Samha M Inuwa kyautar ɗanƙarerriyar mota (bidiyo)
A yau din ne jaruma samha m Inuwa ta yi murna zagayowar ranar haihuwa ta “Birthday”.
Samha M Inuwa jaruma ce da ta ɗade tana taka leda a masana’atar Kannywood wanda itama matashiyar jaruma ce mai jini a jika.
Wani wanda bata bayyana sunan sa ba ya bata kyautar motar kirar GLK mai zafi a matsayin kyautar murna ranar zagayowar rana haihuwarta a turan ci”Birthday gift.
Samha M Inuwa ta sanya faifan bidiyo a shafinta ta tiktok @samha_m_inuwa ta rubuta.
“Alhamdullahi, alhamdullahi, Alhamdullahi”
Ga bidiyon motar nan.