Labarai
Wata sabuwa: Dan bello ya tono asirin yan Apc Kano, a’uzubillahi
Dan bello da ke bidiyon barkwanci yayi wani sabon tonon asiri wanda ya baiwa mutane mamaki sosai.
A cikin wannan bidiyo ya nuna wata irin badala da kudin alummar jihar Kano da ake yi a gwamnatin baya wanda anka samu hujjoji masu karfi.
Dan bello ya bude wannan aiki bayan da apc kano tace a kamo shi ba sai na ciku da surutu ba.
Ga bidiyo nan.