Mata ta kama mijinta yana lalata “zina” da ƴar ta uwa ɗaya uba ɗaya , kuma matar aure ce
As Sheikh Ahmad Yusuf Guruntum yana bada labari wani labari wanda sai da ace a’uzubillahi wannan labarin akwai ban tsoro da firgici ta yadda wasu alumar mu ka koma fasiƙanci wanda abun yayi yawa.
Malam Guruntum yana bada labarin ne a majalisin karatunsa wanda akwai ban tsoro da firgici wanda tabbas dole Allah ya jarabce mu irin abubuwan da al’umma suke aikatawa a wannan lokaci.
Malam yana cewa:
“Mata ta kama mijinta yana daukar ƴar ta uwa daya uba ɗaya kuma matar aure ce yana zina da ita, shi ƙanwar yake aure ita ta kamasu aka tada rigima, wannan matar fah ko bazawara ce bai halata ya aure ta ba, tunda yana auren yar uwar ta.
Wannan yarinyar uwar ɗaya da ubansu ɗaya da wannan yarinya, ƴar matarsa ta rasu ne yarinyar bata wuce shekara biyar ko bakwai ba a bata ita ta rike, ashe yadda yake kwana da matansa haka yake raba dare da yarinyar.-inji Sheikh Guruntum.”
A irin wadannan abubuwa da mutane suke aikatawa ya isa Allah ya jirkice ƙasar nan amma Allah yayi muna lamuni.
Ga bidiyon nan ku saurara cikakken bayani daga bakin shehin malamin sheikh Guruntum.