Labarai

Gaskiyar Magana akan Mamalakin matatar Ras Hanzir da ke ƙasar Malta

Shahararren mai bidiyo cikin barkwanci amma yana isar da sako mai ma’ana ga al’ummar Najeriya Dan Bello ya bayyana wani bayyani.

Dan Bello mai bidiyoyi a kafafen sada zumunta ya bayyana zare da abawa inda ya bayyana yadda iyalan tulumbu sunkayiwa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa.

Kasar malta da take da wajen tace mai da ake kaiwa daga Najeriya kasa ce ƴar ƙarama da ko rabin jihar Legas bata kai ba, take da kamfanin tace man fetur mai suna Ras hanzir.

A cikin wannan faifain bidiyo zakuji bayyanin yadda Tinubu da iyalansa sunka malaki kamfanin Ras Hanzir da kuma kamfanin oando da agip wanda yake da malakin rijiyoyin mai guda goma sha bakwai 17.

Ga bidiyon nan ku saurara kuji yadda ake ankayiwa tattalin arziki ƙasa zagon kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button