Kannywood

Gaskiya bazan iya auren ɗan fim ba – Rahama sidi Ali ( Uwar maryam Labarina)

A cikin shirin daga bakin mai ita wannan sati an samu tattaunawa da rahama sidi Ali wace take umma a Labarina duk da mutane ke mata kallon tsohuwa ashe ba haka bane.

Ta fadi takaitaccen labarin ta a cikin wannan zantar da ankayi wanda duk zakuji daga bakin ta.

Rahama sidi Ali ta fadi cewa sam ita kam bazata iya auren dan fim ba, shin ko minene dalilin fadin wannan maganar kowa yana jiran amsar ta duba da sune ke cikin wannan masana’atar.

“Gaskiya bazan iya auren dan fim ba saboda Ina da kishi”

Ga bidiyon nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button