Farashin sabuwa masara yazo da ban mamaki akan zunzurutun kuɗi a kasuwannin katsina
Kasuwar garin ‘yar laraba a karamar hukumar Malumfashi, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara tsohuwa – 88,000 sabuwa – 65,000_66,000
2- Buhun Dawa – 87,000
3- Buhun Gero – 88,000 maiwa – 88,000
4- Buhun Gyada tsaba – 173,000 samfarera – 46,000
5- Buhun Wake manya – 176,000 _ 177,000
6- Buhun Waken suya – 101,000_102,000
7- Buhun Tarugu solo – 91,000
8- Buhun Albasa – 70,000
9- Buhun Alabo – 72,000
10- Buhun Dankalin turawa – 92,000
11- Buhun Sobo – 23,000
Kasauwar garin Dutsanma, ga yadda Farashin sa yake Kamar haka;
1- Tiyar Masara tsohuwa – 2,300 – sabuwa 2,100
2- Tiyar Dawa – 2,300
3- Tiyar Gero tsoho 2,400 – sabo -4,200
4- Tiyar Gyada – 4,800_5,000
5- Tiyar wake – 4,800_5,200 sabo – 3,800_4,000
6- Tiyar waken suya – 3,300_3,400
7- Buhun Tattasai – 150,000
Kasuwar garin Batsari, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara tsohuwa – 91,000 sabuwa 72,000 ja – 91,000
2- Buhun Dawa ‘yar kudu – 91,000 ta gida – 88,000
3- Buhun Gero – 82,000
4- Buhun shinkafa tsaba – 150,000 shenahera – 75,000
5- Buhun Wake – 172,000 sabo – 124,000
6- Buhun Waken suya – 110,000
7- Buhun Alabo – 75,000
8- Buhun Barkono – 170,000
9- Buhun Garin Kwaki – 60,000
10- Buhun Albasa – 135,000
11- Buhun Alkama – 112,000
Kasuwar garin Bindawa,ga yadda farshin Sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 82,000
2- Buhun Dawa fara – 80,000 ja – 90,000
3- Buhun Gero – 100,000
5- Buhun Gyadar kulli – 150,000 Mai bawo – 45,000
6- Buhun Alabo – 75,000
7- Buhun wake – 126,000
8- Buhun wajen suya – 110,000
9- Buhun Dankali – 55,000
10- Buhun Tattasai – 60,000
11- Kwandon Tumatur – 150,000
12- Buhun Tarugu – 130,000
13- Buhun Albasa – 50,000
14- Buhun Barkono – 150 ,000
15- Buhun Goro – 210,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.