Farashin Buhun Gyadar ƙuriga ya kai Naira Dubu 200,000 a kasuwannin arewancin Nijeriya
Buhun Aya a kasuwannin jihar shi ma ya kai Dubu 100,000
Farashin Buhun Gyadar ƙuriga ya kai Naira Dubu 200,000 a Katsina
Buhun Aya a kasuwannin jihar Katsina shi ma ya kai 100,000 a jihar
Kasuwar garin Dutsi , ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – ja 82,000
2- Buhun Dawa farfara – 77,000
3- Buhun Gero – 80,000 maiwa – 80,000
4- Buhun Gyadar kulli – 135,000 Mai bawo – 42,000 ta iri – 140,000
5- Buhun Lalle – 35,000
6- Buhun Waken suya – 89,000
7- Buhun Wake kanana – 130,000 ja – 140,000 manya – 165,000
8- Buhun Alabo – 67,000
9- Buhun Aya kanana – 95,000
10- Buhun Makuba – 9,000
Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Gyadar kulli fara – 135,000 ja – 170,000 fara – 170,000
2- Buhun Alkama – 100,000
3- Buhun Barkono – 190,000_200,000
4- Buhun Aya manya – 100,000 kanana – 80,000
5- Buhun Tarugu – 120,000 solo – 60,000
6- Buhun Albasa – 40,000
7- Buhun Dabino – 190,000
8- Buhun Tattasai – 70,000 kauda -190,000
Kasuwar garin ‘yantumakia karamar hukumar Danmusa, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 92,000
2- Buhun Dawa – 86,000
3- Buhun Gero – 87,000 Dauro – 87,000
4- Buhun Shinkafa – 170000 shenahera – 66,000
5- Buhun Gyada – 132,000 Mai bawo – 48,000
6- Buhun Wake – 160,000
7- Buhun Waken Suya – 95,000
8- Buhun Kalwa – 72,000
9- Buhun Alkama – 100,000
10- Buhun Albasa – 45,000
11- Buhun Alabo – 75,000
Kasuwar Mai’adua, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 89,000
2- Buhun Dawa – ‘yar kudu – 87,000
3- Buhun Gero – 85,000
4- Buhun Shinkafa – 147,000
5- Buhun wake – 170,000
6- Buhun waken suya – 97,000
7- Buhun Alabo – 81,000_97,000
8- Buhun Alkama – 112,000
9- Buhun Dankali – 45,000 makani – 24,000_25,000
10- Buhun Ayar giwa – 80,000 kanana – 70,000
Kasuwar garin Charanci,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 90,000_92,000
2- Buhun Dawa ja – 85,000_87,000 Fara – 77,000_80,000
3- Buhun Gero – 85,000_90,000
4- Buhun shinkafa tsaba – 140,000_160,000
5- Buhun Gyada – 140,000_160,000
6- Buhun wake – 150,000_160,000
7- Buhun Waken suya – 90,000_95,000
8- Buhun Aya manya – 90,000 kanana – 75,000
9- Buhun Kalwa – 100,000
10- Buhun Dankali – 55,000
11- Borkono – 110,000
12- Buhun Garin kwaki – 75,000
13- Buhun Gyadar kuriga – 200,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.