Labarai

Dan Bello ya sake tona asirin yadda ake satar kuɗin talakawa a gwamnatin Kwankwaso

Wannan wani bidiyo ne dan bello ya fitar akan yadda ake sata tsakanin gwamnatin da dan kwangila wanda a cikin wannan an tafka mumunnar sata wanda shine ya kai jihar kano cikin talauci.

Dan Bello tsumagiyar hanya ce masu cewa yana daukar ɓangare to wannan bidiyo ya sanya sunan cewa dan bello gwagwarmaya ce yake na nuna irin yadda shuwagabanni suke satar kuɗin talakawa suna azirta kansu.

Wannan bidiyo yanzu kuma ya biyo ta kan wasu da suke murna yadda ya tona asirin apc kano.

Yanzu wannan badaƙalar tana da hannu da wani dan wannan madugu wato uban tafiyar jam’iyar NNPP Dr. Rabiu Musa Kwankwaso.

Ga bidiyo nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button