Labarai

Bidiyo : Wallahi Tallahi miliyan 16 da aka ce an baiwa malamai kada ayi zanga zanga karya ce – Dr. Abdallah Usman Gadon kaya

Wallahi Tallahi miliyan 16 da aka ce an baiwa malamai kada ayi zanga zanga karya ce – Dr. Abdallah Gadon kaya

As sheikh dr. Abdallah Gadon kaya yayi wannan jawabin sa a cikin hudubar da ya gabatar a ranar juma’a.

Dr. Gadon kaya ya bayyana abin da ya kai ku a garin abuja, kuma sunfi karfin Naira Miliyan 16 dan da ake musu karya.

Dr. Abdallah Gadon kaya ya dauki zafi sosai akan wannan maganar da ake danganta su da ita.

Ga bidyon Nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button