Kannywood

Ba a yin arziƙi da kuɗin fim – Aminu shariff momo

A cikin wani shiri da BBC Hausa nake shiryawa sun gayyato jaruman kannywood Aminu shariff da choroki inda anka samu zan tawa da su.

A cikin wannan fira zaku irin yadda ko wanen su ya fadi abubuwan da dama da a rayuwarsa ta masana’atar Kannywood da kuma kalubale da sunka riska cikinta.

Da yawan daga cikin yan masana’atar fim da sunka dade suna nishadantar da mutane suke shiga wani hali talauci da ban tausai, idan ciwo ya riske su sai a rasa kuɗin magani shin mike faruwa a kannywood?

An samu jarumai biyu aminu shariff momo da kuma ciroki inda zaku ji ta bakinsu.

Ga firar nan ayi saurari lafiya.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button