Uncategorized
Tir: An cafke wata mata mai taimakawa Yan bindiga kuɗin da ake bata shine abin takaici
Advertisment
Don Allah dubi wannan matar mai suna Aisha da ke zaune a garin Sayaya ta Jihar Katsina tana daya daga cikin masu taimakawa ‘yan ta’adda wajen satar jama’a domin ta samu kudi
Matar aure da ‘ya’yanta, sunanta Aisha daga garin Matazu jihar Katsina, ta taimaka anyi garkuwa da wani mutum aka karbi Miliyoyin Naira.
Wani abun haushin bayan ta tura an sace mutum , N20,000 ake ba ta.
A tunaninku wannan mata talauci ne da yunwa ya sa ta aikata haka ko kuma son zuciya?
Ga bidiyon ta nan.