Labarai
Taron farkon na ƙasashen nijar, Burkina faso da mali bayan ficewa daga Ecowas tare da kafa AES
Advertisment
Nijar, Mali da Burkina Faso ba za su koma kungiyar ECOWAS ba – Janar Tiani na Nijar
Shugaban mulkin sojan Jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahamane Tiani, ya bayyana cewa, al’ummar kasarsa, tare da makwabciyarta Mali da Burkina Faso, sun juya wa kungiyar ECOWAS baya.
Ya bayyana hakan ne a yayin bude taro dake gudana a birnin Yamai tsakanin kasashen yankin Sahel uku da suka fice daga babbar kungiyar a farkon wannan shekarar.
Ga bidiyon.
Advertisment