Labarai

Subhanillahi labarin wata mata mai wulaƙanta uwar mijinta ji abun da ya faru da ita

Babban malamin addinin Muslunci wanda a kullum yake kokari wajen ya kawo mana labarin na fadakarwa da nasiha a rayuwar mu ta yau da kullum.

Abba idris adam ya kawo wannan kisar wata mata da take zuwa Masallaci tun safe sai da yamma ta koma yau da gobe sai da anka tambaye ta ko miyasa kike yin haka.

Tace wallahi matar ɗa nace take galazamin take wulakanta ni idan ɗana baya nan shiyasa nake guduwa na dawo nan.

Saurari kaji abin da ya faru bayan gayawa ɗan ta.

Ga bidiyon nan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button