Labarai
Shin da gaske mahaifiyar Rarara ta Rasu?
Advertisment
A yau din nan mun samu wasu rahotani da suke yada cewa mahaifiyar Rararra ta mutu a hannun yan bindiga.
Wasu kuma suna yada cewa ta dawo gida lafiya to duk wannan labaran ƙanzon kurege ne.
Mataimakiya shugaban ƙungiyar 13×13 inda ta bayyana duk wannan labaran ba gaskiya bane, mahaifiyar dauda kahutu Rarara tana cikin koshin Lafiya.
Ga bidiyon nan.
Advertisment