Labarai

Sakon sheikh Ibrahim Aliyu kaduna zuwa ga mahaifiyar da tace ko gawar ta bata so ɗan ta ya gani

Innalillahi wa’innah alaihi raj’un tabbas wannan yaro yana cikin matsala mahaifiyarsa tace ko mutuwa tayi baison yaga gawarta.

Kuma tace idan idan yayi mata sallah bata yafe ba, uwar ta furta haka ne akan dalilin abun da da ya furtawa mahaifiyarsa akan matarsa da yake aure.

Sheikh Ibrahim Aliyu ya aika sako zuwa ga wannan baiwar Allah cikin hikima da nasiha da fadakarwa.

Ga bidiyon nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button