Labarai
Matsayar Hukumar Hisbah ta kano Akan Kungiyar LGBTQ da SAMOA
Advertisment
Hukumar Hisbah ta Kano ta sanar da matsayarta kan kungiyoyin LGBT+Q tare da yarjejeniyar SAMOA
Gwamnatin jihar kano ta tabbatar da hana ayyukan maɗigo da luwaɗi a fadin jihar kamar yadda yake a dokar jihar.
Haka zalika itama hukumar Hisbah ta tabbatar da haramcin ayyukan yan madigon da luwadi kamar yadda shugaban hukumar Hisbah na jihar ya bayyana, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.
Ga bayyanin ku saurara