Labarai

Ko Mutuwa Nayi Ban Yafe Ɗana Yaga Gawata Ba Balle Yayi Mini Sallah, Tunda Yace Matarsa Tafi….

Innalillahi wa’innah alaihi raj’un tabbas wannan yaro yana cikin matsala mahaifiyarsa tace ko mutuwa tayi baison yaga gawarta.

Kuma tace idan idan yayi mata sallah bata yafe ba, uwar ta furta haka ne akan dalilin abun da da ya furtawa mahaifiyarsa akan matarsa da yake aure.

Ga bidiyon nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button