Inka ji Wane : Shedan baya jifan sheɗan, wani dan tauri da yaje aikin hajji (bidiyo)
Inka ji Wane : Shedan baya jifan sheɗan, wani dan tauri da yaje aikin hajji (bidiyo)
Wani shugaban yan taurin anka karamar hukumar mulkin jiha Zamfara, an samu tattaunawa da shi inda ake masa tambayoyi akan yadda yayi bajinta a cikin harka tauri.
Atta hwaqo mazauni Anka ya fadi abubuwa da dama wanda sai mutum yayi mamakin gaske wanda tabbas wannan bawan Allah yana neman addu’a.
Daga cikin abubun da atta hwaqo dan tauri yace da yaje aikin hajji yana cewa:
“Shi da yaje aikin hajji yaga ana jefe jefe sai wani tabashi nai yace kai shin baka zuwa jifa shedan yace kai banson iskanci nikam bani jifatai, yace saboda yace ta taba ganin shedan ya jefi shedan”
Atta hwaqo ya fadi abubuwa sosai wanda akwai matsala indai haka zama shugaban yan tauri yake, majiyar hausaloaded.com ya samu cikakkiyar fira da ankayi da Dawa Hausa TV
Ga bidiyon nan.