Labarai
Hotuna: Dan majalisa ya gwangwajewa diyarsa da ɗanƙarerriyar mota bayan ta kamala sakandare
Advertisment
Dan majalisar tarayya hon Yusuf Adamu gagdi ya gwangwajewa diyarsa A’isha yusuf gagdi da ta kamala karatun ta ka sakandare da ke abuja lead bristh international abuja da ɗanƙarerriyar mota.
Wannan kyauta ta biyu baya ne da ƴarsa ta samu kammala karatun sakandare da kuma samun sakamako mai kyau na jamb wato jarabawar shiga jami’a.
Ga hotunan nan.
Advertisment
Tare da iyalinta.