Labarai
Gwamna Radda ya isa kasar Jamus inda yake gudanar da hutun wata ɗaya
Advertisment
Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Radda, ya isa kasar Jamus domin fara hutunsa na wata ɗaya inda ake zaton zai ziyarci kasashe 4 bayan da majalisar dokokin jihar Katsina ta amince masa.
A bangare guda kuma jama’ar jihar nata cece-kucen cewa Gwamnan ya fice jihar ne a daidai lokacin da hare haren ‘yan bin-diga ke ƙara ta’azzara a faɗin jihar Katsina.
Ga hotunan nan.
Advertisment