Labarai
Davido ya gayyato shahararren dan TikTok Tenge Tenge domin dauka wata waka
Advertisment
Davido ya gayyaci shahararren dan tiktok dinnan. TENGE TENGE zuwa Nigeria domin yin wata waka wacce take nuna rayuwar ghetto
Jami’an tsaro sunyi alkawari bawa tenge tenge kariya har ya gama abun da zaiyi a Nigeria
Rango tenge tenge yana ta samun daukaka a duniya
Yace burinsa ya samu kudade ya gina manya manyan borehole din ruwa a kauyukansu domin saukakawa al’ummar da ya fito daga cikinta wahalar da suke yi kafin su samu ruwa.kamar yadda majiyarmu ta samu ga wani mai amfani ka kafar sadarwa Farouq Tukuntawa.
Advertisment
Ga haduwa tenge tenge da Emmanuel a Najeriya
@iamrangotengetegeRango meets emmanuela♬ Green angels international – Rango Tenge Tenge
Tenge Tenge ya samu tarbo daga jamian Najeriya
@iamrangotengetegeSerucity tight♬ original sound – iamrangotengetenge