Labarai
Daukar Ma’aikata: An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Kamfanin Haƙar Mai na Shell Petroleum Development Company of Nigeria Limited (SPDC)
Advertisment
Kamfanin Haƙar Mai na Shell Petroleum Development Company of Nigeria Limited (SPDC) shi ne jagora a masana’antar man fetur a Najeriya. SPDC shi ne mai kula da haɗin gwiwar NNPC/SPDC/Total Energies/NAOC kuma yana samar da mai da iskar gas daga ƙasa da shallow water oil zuwa kasuwannin cikin gida da na ƙetare daga ayyukansa a Yankin Neja Delta. SPDC na aiki tare da gwamnati da kuma sauran hukumomi domin rage gurbatar muhalli.
A yanzu haka Kamfanin ya bude shafin daukar ma’aikata a bangarori daban-daban, masu bukata zamu saka maku link da a kasa domin cikewa.
1. Finance Advisor SAP FICO
Advertisment
2. Finance Advisor
3. Finance Analyst
4. Finance Adviser/Analyst
5. Finance Advisor Insurance