Labarai

Da Dumi Dumi: Babu Abin Da Zai Hana Ni Fita Zanga zanga Lumana – Ɗan Bello

Advertisment

Cikin wata zantawarsa da Jaridar Dokin Karfe TV a jiya Alhamis, Dakta Bello Galadanci, fitaccen ɗan jarida kuma mai haɗa bidiyoyin isar da saƙo cikin barkwanci a shafukan sadarwa na zamani wanda aka fi sani da (Ɗan Bello) ya bayyana cewa shi ma da shi za a fita zanga-zangar ta lumana da ake shirye-shiryen yi kan matsi da tsadar rayuwa a Nąjeriya a farkon watan Ogustan 2024.

Ɗan Bello wanda ɗan asalin ƙasar Amurka ne da Nąjeriya da ke zaune a ƙasar China, yanzu haka kuma yake gudanar da ziyara a Nąjeriya, ya bayyana cewa ko da mutum yana cikin daula da wadata da rufin asiri ba zai iya juréwa zaluɲciɲ da ake yi a Nájeriya ya zuba Ido yana ganiɲ mutané suna fama da yuɲwa da tashin háɲkali a kan titi ba, dan haka dòle a fita.

“Duk wani abu na aikin ladan wanda za a ƙwatowa talaka ƴaɲciɲsa za mu shiga a yi da mu ko da kuwa za a hąrbé mu ne mu rasa rayųkanɲmu, ko da mu mun faɗi, wásu za su tąshi”. In ji shi.

Ɗan Bello, ya kuma ƙara da cewa ba daidai ba ne a ce mutane ka da su fita ząɲga-ząɲga wai su jira sai ranar zaɓe su kąwo canji ba, dòmin tun lokaciɲ Buhari ake cewa su yi haƙuri kuma ba su da tabbaciɲ za a ba su abin da suka zaɓa a ranar zaɓen domin a Nąjeriya kòwa yana da fąrashiɲ da ake iya sayeɲsa.

Advertisment
Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button