Ana ci gaba da samun sauƙin farashin kayan Abinci a kasuwannin arewancin Najeriya


Ana ci gaba da samun sauƙin farashin kayan Abinci a jihar Katsina
Buhun Masara ya dawo 73,000 Dawa 75,000 a wasu kasuwannin jihar Katsina.
Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara – 83,000 ja – 83,000
2- Buhun Dawa ‘yar kudu – 81,000 mori – 81,000 Fara – 78,000
3- Buhun Gero – 80,000
4- Buhun Maiwa – 80,000
5- Buhun Gyadar kulli – 145,000 kwankwasa – 40,000
6- Buhun Shinkafa – 137,000
7- Buhun Waken suya – 81,000
8- Buhun Alabo – 60,000
Kasuwar garin Mashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara – 85,000 2- Buhun Gero – 80,000
3- Buhun Dawa – 80,000
4- Buhun Gyadar kulli tsaba – 130,000 Mai bawo – 48,000
5- Buhun Wake – 136,000
6- Buhun waken suya – 73,000
7- Buhun Dankwali – 55,000
8- Buhun Lalle – 25,000
9- Buhun Sobo – 25,000
Kasuwar garin Ajiwa a karamar hukumar Batagarawa, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 88,000
2- Buhun Dawa – 76,000
3- Buhun Gero – 76,000 51,000 Dauro – 70,000
4- Buhun Shinkafa – 118,000 shenshera – 45000_50,000
5- Buhun Gyada – 135,000
6- Buhun Wake – 120,000
7- Buhun Waken suya – 86,000
8- Buhun Alabo – 77,000
9- Buhun Garin kwaki – 45,000
Kasuwar garin Bakori, ga yadda Farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 83,000
2- Buhun Dawa – 78,000
3- Buhun Gero – 85,000
4- Buhun Shinkafa – 140,000
5- Buhun Gyadar kulli – 160,000
6- Buhun Wake – 145,000
7- Buhun waken suya – 88,000
8- Buhun Barkono – 120,000
9- Buhun Alabo – 78,000
10- Buhun Albasa – 45,000
Kasuwar garin Danmusa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Gero – 72,000
2- Buhun Gyada – 120,000_130,000 Mai bawo – 35,000
3- Buhun Shinkafa tsaba – 130,000 _ 135,000 shanshera – 55,000
4- Buhun Wake – 160,000
5- Buhun waken suya – 62,000
6- Buhun Aya – 58,000
Kasuwar garin Kankara, ga yadda Farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 73,000
2- Buhun Dawa – 78,000
3- Buhun Gero – 80,000
4- Buhun Shinkafa – 160,000
5- Buhun Gyadar kulli – 130,000
6- Buhun Wake – 150,000
7- Buhun waken suya – 82,000
8- Buhun Alabo – 76,000
9- Buhun Alkama – 90,000
10- Buhun Barkono – 140,000
11- Buhun Garin kwaki – 45,000
Kasuwar garin Funtua,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara – 82,000 _ 83,000
2- Buhun Dawa – 77,000 _ 80,000
3- Buhun Gero – 70,000
4- Dauro – 85,000_87,000
5- Buhun wake – 155,000 _ 160,000
6- Buhun waken suya – 85,000 _ 90,000
7- Buhun Shinkafa tsaba – 138,000_150,000
Kasuwar garin Safana ga yadda Farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 86,000
2- Buhun Dawa – 75,000 ja – 76,000
3- Buhun Gero – 76,000_77,000
4- Buhun Shinkafa –
5- Buhun Gyadar kulli – 116,000 Mai bawo – 41,000
6- Buhun Wake – 144,000
7- Buhun Waken suya – 90,000
8- Buhun Alabo – 54,000
9- Buhun Aya – 62,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.