Labarai
Yaa Allah ka bani Ƴa kamar Murja kunya – Al’ameen G-fresh
Fitaccen mai amfani da kafar sada zumunta Al’ameen G-fresh ya cikin wani gajeren bidiyo yana rokon Allah ya bashi ƴa kamar abokiyar sharholiyarsa murya Ibrahim kunya wanda anka fi sani da yagamen.
Al’ameen G-fresh yayi suna a wajen rare wakokin hausa hip hop a can baya wanda sune sunkayi wakar Kano to California wanda a lokacin wakar tayi tashe sosai.
A cikin gajeren bidiyo yana roko kamar haka
“Allah ka azurtani da ƴa kamar Murja Ibrahim kunya, Allah ka azurtani da ƴa da zan haifa mai hali irin na murja Ibrahim kunya”– inji Al’ameen G-fresh
Al’ameen yace wannan addu’a ce ta ra’ayin kansa da rayuwarsa ce, ni abin da basan wanda ɗana yayi abun da bana yi, duk wani abu da nakeyi ina so ɗana yayi shi