Kannywood

Na Rabu da saurayina saboda yacemin dan Mining ne – JarumaTumba Gwaska

A cikin hirar da abdol Gaya tv keyi da jaruman masana’atar Kannywood a wannan mako ya samu hira da tumba Abubakar gwaska inda yayi mata tambayoyi da dama daga cikin tambayar da akayi akan soyayya.

Tumba gwaska tana mai cewa kwana kwana nan ta tambayi saurayin shin miye sana’arka?

” Nayi wani saurayi kwanan nan mun fara soyayya da shi kasan magana idan ta kai magana nace shin miye sana’ar ka?
Yace mining nace wai kai dan kirifto nan ne nace to wallahi bana ciki , ba ruwana ta fashe lafiya.

Yana cemini shi dan Mining crypto ne nayi kullesa “blocking ” dinsa” inji tumba gwaska.

Ga bidiyon nan.

 

Shin wai miyasa yanzu jarumai ko mawaka daga masana’atar Kannywood suke taɓo yan harka mining?

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button