Labarai

Mugu bai da kama : Ƙaramar yarinya tana kaima ƴan bindiga makamai, ana lalata da ita

Jami’an tsaro sun kama wata karamar yarinya wadda alamun ta na wawaye bata da wayo amma kuma hausawa kance mugu bai da kama.

Jami’an tsaro sun kamata tana kaiwa yan bindiga makamai amma yarinyar tace ita sam lalata kawai take zuwa suna yi da ita tana dawowarta.

Ga abin da take cewa.

Ni na rantse da Allah ni babu abin da nake zuwa da shi illa kawai suyi lalata da ni in dawo,in yanzu na kirashi duk inda yace mu hadu, haduwa muke

Ga bidiyon nan ku saurara.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button