Labarai

Martani mai zafin gaske zuwa ga Rarara akan sace mahaifiyar sa daga Abu salma

Bayan fitar bayyanai kan sace mahaifiyar dauda kahutu Rarara da yan bindiga sun kayi abu salma wani matashin malami mai fadakarwa a kafar sada zumunta ta tiktok.

Ya fita yayi magana zuwa ga Dauda Kahuta Rarara akan irin yadda ya kama jefa kalamai marar daɗi akan cewa an samu tsaro a Najeriya.

Wanda kowa yasan a jihar da yake babu wani tsaro ko kadan da anka samu a gwamnatin baya da ta yanzu wanda duk ya talata yan takarar shugaban kasa.

Yanzu dai abu salma a cikin wannan faifain bidiyo zaku saurara shin gaskiya ne ko karya ya fadi.

Ga bidyon nan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button