Kissa Mai Dauke Da Darasi: Idan Zaka Roki Allah ‘Ya’ya Ka Roki Nagari
Fitaccen malamin addinin Islama Mallam Dr. Abba Idris adam malami ne da ya shahara wajen kawo labarai na ban tausai da darasa a rayuwa da muke ciki.
Malam ya kawo kisar wani bayan Allah da Allah bai azurta shi da ya’ya ba ranar yazo masallacin ka’aba yana turereniya da mutane wani baaskare ya gansa ya taimaka masa zuwa wajen yana dafa hannusa a ka’aba sai ya fashe da kuka.
Yana ya Allah ka bani ɗa ga kowa da shi bani da Yaa Allah ka bani ɗa, baaskare nan ya tausa ya masa.
Bayan shekaru sai ga bayan Allah nan ya dawo yana rokon Yaa Allah ka kashe ɗana sai ba’askaren ya duba yaga tabbas shine wannan bawan Allah da yazo shekaru da sunka wuce yana rokon Yaa Allah ka bani ɗa sai ya fisgoshi yayo waje da shi yana tambayarsa.
Ga amsar nan a cikin faifain bidiyo ku saurara.