Labarai

Farashin buhun barkono yayi tashin Gwauron zabi yakai naira ₦150,000

Buhun Barkono ya kai Naira 150,000 a wasu kasuwannin jihar Katsina

Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 89,000  ja – 89,000
2- Buhun Gero – 79,000
3- Buhun Maiwa – 79,000
4- Buhun Gyadar kulli – 125,000  kwankwasa – 41,000 gyadar iri – 130,000
5- Buhun Wake manya – 150 kanana 140,000  ja – 130,00
6- Buhun Waken suya – 81,500
7- Buhun Kanwa – 17,000
8- Buhun Alabo – 63,000
9- Buhun Barkono – 150,000
10- Buhun Aya kanana – 110,000

Kasuwar garin Kankara, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 78,000_80,000
2- Buhun Dawa  – 72,000
3- Buhun Gero – 75,000 Dauro – 76,000
4- Buhun Shinkafa – 140,000
5- Buhun Gyada tsaba’yar zamfara –  140,000 Mai zabuwa – 150,000  Mai bawo – 28,000_29,000
6- Buhun Waken suya – 80,000_82,000
7- Buhun Wake  – 140,000 _ 145,000
8- Buhun Alkama – 88,000_90,000
9- Buhun Barkono – 150,000
10- Buhun irin Tarugu Tiya – 50,000
11- Buhun Goro fari marsa – 31,000 menu – 13,000

Kasuwar garin Mashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara – 89,000 2- Buhun Gero – 80,000
3- Buhun Dawa – 80,000
4- Buhun Gyadar kulli tsaba – 115,000 Mai bawo – 35,000
5- Buhun shinkafa – 100,000
6- Buhun Wake – 115,000
7- Buhun waken suya – 85,000
8- Buhun Albasa – 39,000
9- Buhun Tattasai kauda – 135,000
10- Buhun Sobo – 30,000
11- Buhun Barkono – 120,000

Kasuwar garin Ajiwaa karamar hukumar Batagarawa,ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara – 90,000
2- Buhun Dawa – 88,000
3- Buhun Gero – 79,000 51,000 Dauro – 70,000
4- Buhun Gyada – 150,000
5- Buhun Wake – 150,000
6- Buhun Waken suya – 88,000
7- Buhun Barkono – 110,000
8- Buhun Tarugu – 100,000
9- Buhun Albasa – 38,000
10- Buhun Alabo – 75,000
11- Buhun Garin kwaki – 45,000
12- Buhun Dussa Fara – 27,000 ja – 18,500

Kasuwar garin Bakori,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara – 85,000
2- Buhun Dawa – 75,000
3- Buhun Gero – 82,000 Dauro – 82,000
4- Buhun Gyada  – 120,000  Mai bawo – 33,000
5- Buhun Shinkafa tsaba  – 130,000 _ 135,000  shanshera – 55,000
6- Buhun Wake – 160,000
7- Buhun waken suya – 79,000
8- Buhun Tumatur kauda – 90,000 _ 100,000
9- Buhun Alabo – 90,000
10- Buhun Alkama – 95,000
11- Buhun Barkono – 110,000 _ 120,000
12- Buhun Dankali – 42,000
13- Buhun Albasa – 55,000
14- Buhun Kubewa – 45,000
15- Buhun Tarugu – 100,000

Kasuwar garin Funtua,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara – 83,000 _ 85,000
2- Buhun  Dawa – 75,000 _ 78,000
3- Buhun Gero – 76,000
4- Dauro – 76,000_77,000
5- Buhun wake  –  173,000 _ 176,000
6- Buhun waken suya  – 80,000
7- Buhun Shinkafa tsaba – 130,000 _ 140,000 samfarera – 55,000

Daga Aysha Abubakar Danmusa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button