Labarai
Davido ya gwangwajewa Chioma kyautar ɗanƙarerriyar mota a ranar auren su
Advertisment
Fitaccen mawaki a najeriya da ke kudancin Najeriya ya gwamgwajewa matarsa Chioma Adeleke kyautar mota a matsayin kyautar aure.
A cikin bidiyo fitaccen mawaki ya gwamgwajewa sarauniyar sa chioma kyauta mota fara kirar SUV a ranar murna auren su, tare da kyauta kwandon fulawa mai kyau sosai.
Ga bidiyon nan.
Advertisment